Skip to content

My Blog

My WordPress Blog

  • About Us
  • Advertisement
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • Sample Page
  • Sample Page

Author: admin

Kotu ta kori karar da Sanusu Kiro ke kalubalantar nasarar Kofa
Labarai

Kotu ta kori karar da Sanusu Kiro ke kalubalantar nasarar Kofa

adminSeptember 6, 2023

Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisun tarayya ta Kori karar da Muhammad Sanusi Said Kiru na APC ya shigar gabanta…

Kotu a Kogi Ta Soke Zaben Wani Sanata
Siyasa

Kotu a Kogi Ta Soke Zaben Wani Sanata

adminSeptember 6, 2023

Kotun sauraron kararrakin zabe a Jihar Kogi ta soke zaben Sanatan Kogi ta Gabas, Jibrin Isah (Echocho) tare da umartar…

Ranar Yanke Hukunci: An tsaurara tsaro gabanin yanke hukunci kan zaben shugaban Kasa
Labarai

Ranar Yanke Hukunci: An tsaurara tsaro gabanin yanke hukunci kan zaben shugaban Kasa

adminSeptember 6, 2023

Rundunar ƴan sandan kasar ta ce ta tsaurara tsaro a faɗin ƙasar domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiya gabanin…

Kasar Sifaniya ta sallami mai horarwa Vilda kan takaddamar Rubiales
Wasanni

Kasar Sifaniya ta sallami mai horarwa Vilda kan takaddamar Rubiales

adminSeptember 6, 2023

Rahotanni sun bayyana kasar Sifaniya ta kori Jorge Vilda, kociyan tawagar matan kasar da suka lashe kofin duniya, bayan takaddama…

Ku fara shirin biyan sama da Miliyan Hudu don aikin hajjin Badi-NAHCON
Labarai

Ku fara shirin biyan sama da Miliyan Hudu don aikin hajjin Badi-NAHCON

adminSeptember 5, 2023

Hukumar Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta bukaci maniyyata Aikin Hajjin badi su fara ajiye Naira miliyan hudu da rabi…

Da dumi-dumi:NNPP ta kori Sanata Kwankwaso
Siyasa

Da dumi-dumi:NNPP ta kori Sanata Kwankwaso

adminSeptember 5, 2023

Rahotanni sun bayyana kwamitin zartaswa na jam’iyyar NNPP ya kori Sanata Rabi’u Kwankwaso, sakamakon kin bayyana gaban kwamitin ladabtarwa na…

Da yiwuwar a ci gaba da samun ruwan sama mai karfi a birnin Makka-Rahoto
Labarai

Da yiwuwar a ci gaba da samun ruwan sama mai karfi a birnin Makka-Rahoto

adminSeptember 4, 2023

Rahotanni daga kasar Saudiyya na cewa akwai yiwuwar za a ci gaba da samun ruwan sama da tsawa a mafi…

Ana zaman dar-dar bayan Yan bindiga sun harbe wani dan wasa a kasar Panama
Wasanni

Ana zaman dar-dar bayan Yan bindiga sun harbe wani dan wasa a kasar Panama

adminSeptember 4, 2023

Rahotanni sun bayyana an harbe Gilberto Hernández ɗan wasan kwallon kafa na ƙasar Panama a birnin Colón. Independent Mirror ta…

Zaben 2023:Kotun kararrakin zaben shugaban kasa ta sanya ranar yanke hukunci
Labarai

Zaben 2023:Kotun kararrakin zaben shugaban kasa ta sanya ranar yanke hukunci

adminSeptember 4, 2023

Kotun sauraron kararrakin zaɓen shugaban ƙasa za ta yanke yanke hukunci kan karar da aka shigar gabanta a ranar Laraba,…

Posts navigation

Newer posts

Recent Posts

  • Alliance warns gainst Kano Governorship judgement , Urges Supreme Court to protect the will of Kano People”
  • Tsaftace Kundin Shirin AGILE na Kano: Abubuwan Da Aka Cire Da Wanda Aka Kara
  • NNPP Ba ta Tattaunawa da Kowacce Jam’iyyar don yin Hadaka – ‘Yan Majalisar Wakilan NNPP
  • Mai kula da kabarin Manzon Allah ya rasu
  • Ganduje ya yi ta’aziyyar rasuwar Daraktan Kannywood Aminu S. Bono

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023

Categories

  • Labarai
  • Siyasa
  • Uncategorized
  • Wasanni
Copyright © 2026 My Blog | Newspulse Magazine by Ascendoor | Powered by WordPress.