Skip to content

My Blog

My WordPress Blog

  • About Us
  • Advertisement
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • Sample Page
  • Sample Page

Category: Labarai

Kwana 100: Ina Najeriya ta dosa karkashin mulkin Shugaba Bola Tinubu
Labarai

Kwana 100: Ina Najeriya ta dosa karkashin mulkin Shugaba Bola Tinubu

adminSeptember 8, 2023

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya cika kwanaki 100 a matsayin Shugaban Najeriya. Independent Mirror ta rawaito cewa a ranar…

Sanata Kawu Sumaila ya ziyarci garin da gadar su ta karye a Takai
Labarai

Sanata Kawu Sumaila ya ziyarci garin da gadar su ta karye a Takai

adminSeptember 8, 2023

Sanatan Kano ta Kudu Abdulrahman Kawu Sumaila ya ziyarci garin da gadar Kogin nan ta karye a Kayadda da Fajewa…

Matuka marigayi Sheikh Giro ya gyara tarbiyyar al’umma a wa’azinsa – Buhari
Labarai

Matuka marigayi Sheikh Giro ya gyara tarbiyyar al’umma a wa’azinsa – Buhari

adminSeptember 7, 2023

Tsohon Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya miƙa ta’aziyyarsa ga iyalan Sheikh Abubakar Giro Argungu sakamakon rasuwarsa bayan gajeriyar jinya a…

Wasu Ayyukan Gwamna Abba Kabiru Yusuf da ya yi a kwana 100 na mulkinsa
Labarai, Siyasa

Wasu Ayyukan Gwamna Abba Kabiru Yusuf da ya yi a kwana 100 na mulkinsa

adminSeptember 7, 2023

A gabatar da gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ke cika kwana Dari 100 akan karagar mulki, tuni gwamnan ya…

Kotu ta kori karar da Sanusu Kiro ke kalubalantar nasarar Kofa
Labarai

Kotu ta kori karar da Sanusu Kiro ke kalubalantar nasarar Kofa

adminSeptember 6, 2023

Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisun tarayya ta Kori karar da Muhammad Sanusi Said Kiru na APC ya shigar gabanta…

Ranar Yanke Hukunci: An tsaurara tsaro gabanin yanke hukunci kan zaben shugaban Kasa
Labarai

Ranar Yanke Hukunci: An tsaurara tsaro gabanin yanke hukunci kan zaben shugaban Kasa

adminSeptember 6, 2023

Rundunar ƴan sandan kasar ta ce ta tsaurara tsaro a faɗin ƙasar domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiya gabanin…

Ku fara shirin biyan sama da Miliyan Hudu don aikin hajjin Badi-NAHCON
Labarai

Ku fara shirin biyan sama da Miliyan Hudu don aikin hajjin Badi-NAHCON

adminSeptember 5, 2023

Hukumar Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta bukaci maniyyata Aikin Hajjin badi su fara ajiye Naira miliyan hudu da rabi…

Da yiwuwar a ci gaba da samun ruwan sama mai karfi a birnin Makka-Rahoto
Labarai

Da yiwuwar a ci gaba da samun ruwan sama mai karfi a birnin Makka-Rahoto

adminSeptember 4, 2023

Rahotanni daga kasar Saudiyya na cewa akwai yiwuwar za a ci gaba da samun ruwan sama da tsawa a mafi…

Zaben 2023:Kotun kararrakin zaben shugaban kasa ta sanya ranar yanke hukunci
Labarai

Zaben 2023:Kotun kararrakin zaben shugaban kasa ta sanya ranar yanke hukunci

adminSeptember 4, 2023

Kotun sauraron kararrakin zaɓen shugaban ƙasa za ta yanke yanke hukunci kan karar da aka shigar gabanta a ranar Laraba,…

Posts navigation

Newer posts

Recent Posts

  • Alliance warns gainst Kano Governorship judgement , Urges Supreme Court to protect the will of Kano People”
  • Tsaftace Kundin Shirin AGILE na Kano: Abubuwan Da Aka Cire Da Wanda Aka Kara
  • NNPP Ba ta Tattaunawa da Kowacce Jam’iyyar don yin Hadaka – ‘Yan Majalisar Wakilan NNPP
  • Mai kula da kabarin Manzon Allah ya rasu
  • Ganduje ya yi ta’aziyyar rasuwar Daraktan Kannywood Aminu S. Bono

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023

Categories

  • Labarai
  • Siyasa
  • Uncategorized
  • Wasanni
Copyright © 2026 My Blog | Newspulse Magazine by Ascendoor | Powered by WordPress.