Tawagar Yan Jaridun Najeriya 20 ciki harda ma’aikacin Premier Radio sun Isa kasar Afrika Kudu
Rahotanni sun bayyana kawo yanzu haka Tawagar yan Jaridun Najeriya 20 ta isa kasar Africa Ta Kudu, a wani bangare…
My WordPress Blog
Rahotanni sun bayyana kawo yanzu haka Tawagar yan Jaridun Najeriya 20 ta isa kasar Africa Ta Kudu, a wani bangare…
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana ta Sallami kwamishinan ma’aikatar kasa da safayo na Kano Adamu Kibiya da mai baiwa gwamna…
Wani rahoto da wata kungiya mai fafutukar kare haqqin bil’adama wato International Human Right Commission (IHRC), ta fitar ta koka…
Tsohon Mataimaki namusamman ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje kan kafofin sada zumunta wato Abubakar Aminu Ibrahim, ya fitar da shaidar…
Sabon mai dakkowa Gwamna Abba Kabiru Yusuf rahotannin abin da ke faruwa a ma’aikatar Ayyukan na Musamman Muhd Wasilu Kawo,…
Kotun sauraren kararrakin zaben yan majalisar tarayya dana jiha da ke zamanta a Kano, ta ayyana Musa Ilyasu Kwankwaso na…
Mataimakin shugaban majalisar Dattawa Sanata Barau I Jibrin Maliya CON ya ziyarci mahaifarsa Kano domin gudanar da wasu ayyuka. Independent…
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr ta kasar Saudi Arabia Cristiano Ronaldo ya bayar da hotel dinsa Mai…
Tsohon dan takarar Gwamnan Kano a zaben 2023 Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya biyawa daliban Jami’ar Bayero Mata Yan Asalin…
Shugaban hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce za a yi kidan ƙwarya da na shantu…